Yin sadaka yana daga cikin ayyukan da ake so a cikin watan Safar, duk da cewa yin sadaka ba wai kawai bayar da kudi ga mabukata ba ne. Manzon Allah (S.A.W) ya ce: murmushinka ga dan uwanka sadaka ne, umarni da kyakkyawa da hani daga mummuna sadaka ce, shiryar da wanda ya bata sadaka ce.
Lambar Labari: 3487767 Ranar Watsawa : 2022/08/29